Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jose Mourinho Zai Amsa Kira A Kotu


José Mourinho"
José Mourinho"

Hukumar kare hakkin masu buga kwallon kafa a duniyar (International Federation of Professional Footballers) ta umarci kotu ta kama mai horar da ‘yan wasan Manchester United, Jose Mourinho bisa dalilin dakile dan wasan kwallon kafa na Manchester United, dan kasar Jamus mai suna Schweinsteiger, da yayi.

Shi dai Schweinsteiger, yana cikin manyan ‘yan wasan Manchester United, amma zuwan Jose Mourinho, ya ajiye shi a wasanin da suka yi a baya.

Hukumar zata shigar da Jose Mourinho, wata karamar kotu nan bada dadewa ba, Schweinsteiger, yana da sauran shekaru biyu a kungiyar ta Manchester United kafi kwantaregi say a kare.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG