Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matsalolin Dake Addabar Editocin Fina Finai


Ibrahim Mu'azzam
Ibrahim Mu'azzam

Bayan dogon hutun watan Ramada da bukukuwan sallah karama dandalin voa nayi wa masu sauraronmu barka da sallah da fatan Allah ya karbi ibadunmu amin.

A zauren mu na nishadi a yau mun karbi bakuncin ,Ibrahim Mu’azzam wanda aka fi sani da ya Hajji wanda kuma ya kasance, editan fina finai a masana'antar kannywood.

Wanda ya ce a yanzu furudosa na fita da edita domin samun sakamako mai kyau da inganci don kawar da matsalolin da suke fuskanta a lokacin editing din fina finai ya kara da cewa wannan zai taimakawa gaya waje gujewa kurakurai.

Domin a cewarsa duk kokarin da edita zai yi a wasu lokuta idan har aka samu kuskure daga wajen daukar fim din sai dai a hakura dashi hakannan.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:59 0:00

XS
SM
MD
LG