Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wacce kungiyar kwallon kafa ce gwanar ka tsakanin Faransa da Portugal?


TAMBAYA: Yayin da kasar Faransa da Portugal ke shirin fafatawa domin lashe kofin euro, wacce kungiya ce gwanar ka tsakanin kungiyoyin biyu?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya aiko mana da lambobin wayar da kuke yin WhatsApp da su domin sanya ku cikin kungiyar "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG