Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Guinea Ce ta Haye Zuwa Kwata-Fainal


Kungiyar kwallon kafa ta kasar Guinea ta haye zuwa wasannin kwata fainal a gasar cin kofin kasashen Afirka a kasar Equatorial Guinea, bayan da ta samu nasarar zaro kwallo mai lamba ta biyu a 'yar tinken da aka yi tsakaninta da Mali.

Wannan yana nufin cewa an fitar da Mali daga wannan gasa.

Dukkan kasashen biyu sun kammala wasannin rukuninsu su na da maki daidai wa daida

XS
SM
MD
LG