Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Shirin Yin Jana'izar Dan Ibro


Rabilu Musa Danlasan, Dan Ibro
Rabilu Musa Danlasan, Dan Ibro

Rahotanni da dumi-duminsu daga Kano na cewa an kai gawar shahararren dan wasan barkwanci na Hausa, Rabilu Musa Danlasan, wanda aka fi sani da sunan Dan Ibro, zuwa gidansa, inda ake shirin yi masa jana'iza.

Yau da safe Dan Ibro ya rasu a wani asibiti a Kano, bayan ya jima yana fama da rashin lafiya. Akwai rahotannin dake cewa marigayin bai jima da komowa Najeriya daga jinya a wata kasar waje ba.

An sha yayata labarai wadanda ba na gaskiya ba a game da rasuwar Dan Ibro a can baya.

Yanzun nan muka yi magana da amininsa, Malam Dare...

Malam Dare Yana Sanar Da Rasuwar Dan Ibro Da Safiyar Nan - 0'24"
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:24 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG