Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rabilu Musa "Dan Ibro" Ya Rasu


Rabilu Musa, Dan Ibro
Rabilu Musa, Dan Ibro

Allah yayi rasuwa ma shahararren dan wasan barkwanci na Hausa, Rabilu Musa wanda aka fi sani da sunan Dan Ibro.

Yau laraba da safe Dan Ibro ya rasu a wani asibiti a Kano, bayan ya jima yana fama da rashin lafiya.

Daya daga cikin aminan Dan Ibro, ya tabbatar mana da wannan labarin, inda yace a yanzu haka su na kan hanyar zuwa jana'izarsa. A kasance da DandalinVOA domin jin cikakken bayani.

XS
SM
MD
LG