Yusuf Harande
Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato. Yana rubuta labarai da suka shafi harkokin ilimi, wasanni, kimiyya da fasaha, da nishadi musamman na matasa a duk fadin duniya, haka kuma yana wasu shirye-shirye a radiyo, ciki harda shirin Ilimi garkuwar Dan’adam. Idan kuma aka ziyarci shafukan sadarwar sashen Hausa, za a ga wasu daga cikin rubuce-rubucen shi.
Produced by Yusuf Harande
-
Janairu 27, 2020
Barcelona Na Shirin Sayen Dan Wasa Ben Yedder
-
Janairu 27, 2020
Billie Eilish Ta Lashe Kyaututtuka 5 A fagen Waka
-
Janairu 24, 2020
Dani Ceballos Na Shirin Komawa Real Madrid
-
Janairu 24, 2020
Caitlin Foord Ta Rattaba Hannu Da Arsenal a Rukunin Mata
-
Janairu 23, 2020
Babu Kungiyar Da Za Mu Ragawa A 2022 - Super Eagles
-
Janairu 23, 2020
Za A Haramta Daukar Wasu Dabbobi A Jiragen Sama
-
Janairu 23, 2020
Akwai Bukatar Yin Garanbawul Ga Dokar Fasahar Zamani
-
Janairu 20, 2020
Manyan Kungiyoyi Za Su Cefanar Da 'Yan Wasa
-
Janairu 20, 2020
Manchester United Na Cikin Tsaka Mai Wuya
-
Janairu 20, 2020
Tunanin Zuci Na Sarrafa Kwamfuta Mai Kwakwalwa
-
Janairu 17, 2020
Wilfred Ndidi Ya Murmure, Amma Ba Ranar Komawarsa Fili
-
Janairu 17, 2020
Harry Maguire Ya Zama Sabon Kaftin Din Man. U
-
Janairu 17, 2020
Za A Karya Farashin Sabuwar Wayar Samsung Galaxy Fold 2
-
Janairu 16, 2020
Youssef En-Nesyri Ya Koma Sevilla
-
Janairu 16, 2020
Arsenal Ta Yi Bikin Tunawa Da Sayen Kanu Nwankwo
-
Janairu 16, 2020
An Kirkiri Wani Agogo Mai Bayyana Abin Da Ke Zuci
-
Janairu 14, 2020
Neymar Ya Shiga Sahun 'Yan Wasa Mafiya Tsada A Duniya
-
Janairu 14, 2020
Mai Yiwuwa Dangote Ya Sayi Arsenal A 2021
-
Janairu 13, 2020
Bruno Fernandes Na Dab Da Komawa Man United