Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ya Kwashe Shekaru Ukku Yana Yiwa 'Yarsa Fyade


Wata kotu a Ingila ta yankewa mahaifin wata yarinya hukuncin zaman shekaru goma sha hudu, a gidan yari bayan da kotun ta sameshi da laifin yiwa ‘yarsa fyade, har tsawon shekaru ukku.

Mahaifiyar yarinyar ne gag a hoton bidiyon mijinta da ‘yarsu a lokacin da yake aika wannan muguwar aika aika da ‘yar tasu.

A cewar hukumomin ‘yar Sandan birnin Ingila, tace bazata bayawa manema labarai suna shi ba saboda kare mutunci yarinyar.

My shara’a Andrew Lockhart, yace ya zama wajibi ya aikashi gidan yari domin a cewarsa wannan shine cin zarafin yarinya ta hanyar fyade da kotun ta taba yanke hukunci a kai.

XS
SM
MD
LG