Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TAMBAYA: Matasa Maza Da Mata Wacce Irin Kwalliyar Zamani Ta Fi Burge Ku?


Masu Iya magana sun ce " A taba kida a taba karatu" matasa maza da mata a wanna zamanin sun raja'a wajan amfani da dabarun kwalliya iri daban-daban, shin wacce irin kwalliya matasa ke yi a yankunanku kuma wacce ta fi burge ku? muna bukatar sakon ku ta murya, a aiko mana ta shafin mu na WhatsApp mai lamba +12025775834, kada a manta muna gabatar da wannan shiri na matasa ne a kowanne karshen mako a shafin mu na yanar gizo mai adireshi www.dandalinvoa.com akan kowace awa daga ranar Asabar zuwa Lahadi. dandalinvoa ko dare ko rana, duniya a tafin hannunku!.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG