Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ta Wacce Hanya Matasa Za Su Taimaka Wajan Yaki Da Yaduwar Zazzabin Cizon Sauro?


Yayin da gwamnati ke yin iya bakin kokarinta wajan shawo kan yawaitar cutar zazzabin cizon sauro da ke hallaka jama'a da dama musamman kananan yara, ta wacce hanya matasa zasu taimaka wajan yaki da wannan mummunar cuta?

Muna bukatar ra’ayoyin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG