Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Safiya Idris Haidar Matashiyar Mawakiya Ta Yi Cikakken Bayani


Na fara waka ne sanadiyar shiga kungiyar wasan kwaikwayo ta makarantar sakandare wato drama club, inda wani malami a makarantar ya lura da cewar zan iya waka, da kuma wata mai yi wa kasa hidima wacce ta kara min kwarin gwiwa inji Safiya Idris Haidar.

Safiya Idris Haidar
Safiya Idris Haidar

Matashiyar mawakiyar Safiya Idris Haida, ta ce daga nan ne ta fara drama har ta kai ta ga waka, kuma ta fara waka tun tana makarantar sakandare. Ta kara da cewa waka ta biya, domin duk wasu kananan bukatu na rayuwa kama daga nata na kanta har da na wasu makusanta tana taimaka musu.

Safiya ta kara da cewa babban burinta dai bai wuce ta yi fice a harkar waka da fim ba inda duk duniya kowa zai santa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:19 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG