Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mai Ake Ciki Ne Game Da N-Power?


Nigeria's N-Power Social Investment Programme
Nigeria's N-Power Social Investment Programme

Shin mai ake ciki ne dangane da maganar sabuwar hanyar da gwamnatin Najeriya ta kirkiro ta samawa matasan Najeriya aiki yi wadda aka fi sami da N-Power

Muna bukatar ra’ayoyin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG