Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kananan Sana'oi na Kungiyar Mata


Mata
Mata

A rahotanin mu na kananan sana’oi , Dandalin voa ya samu santawa da Malama Aisha Ali, mai koyawa mata kananan sana’oi, a Kano, Najeriya.

Ta ce yanzu ta samu kimanin shekaru goma tana koyawa mata sana’oi, iri daban-daban domin dogaro da kai, da kuma taimakawa a gida.

Malama Aisha, ta ce ta fara da daliba mata hamsin amma yau sun kai dari uku da hamsin, kuma ta ce kudin fom Naira dari biyu ake badawa, da kuma kudaden daliba ake sayan kayayyakin da ake amfani dasu wajen koyamasu sana’oin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:24 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG