Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jaddawalin Sakamakon Wasanin Zakarun Nahiyar Turai


Gayadda Jaddawalin Yake Bayan Kammala Wasannin Na Shekara 2016/2017

Rukunin (A)
1 Arsenal da maki 7
2 PSG da maki 7
3 Basel da maki 1
4 Ludo Razgd da maki 1

Rukunin (B)
1 Napoli da maki 6
2 Besiktas da maki 5
3 Benfica da maki 4
4 Dynamo kiev maki 1


Rukunin (C)
1 Barcelona da maki 9
2 Man City da maki 4
3 B Manglabach maki3
4 Celtic da maki 1

Rukunin (D)
1 Atletico da maki 9
2 B Munich da maki 6
3 PSV da maki 1
4 FK Rostov maki 1

Rukunin (E)
1 Monaco da maki 5
2 Tottenham da maki 4
3 Bayern Levks maki 3
4 CSKA da maki 2

Rukunin (F)
1B Dortmund maki 7
2 Real Madrid maki 7
3 Spoting CP maki 3
4 Legia Wars 0

Rukunin (G)
1 Leicester da maki 9
2 koebenhavn maki 4
3 FC Porto da maki 4
4 Club Bragge 0

Rukunin (H)
1 Juventus maki 7
2 Sevilla da maki 7
3 Lyon da maki 3
4 Dinamo Zagreb 0

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG