Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Glo Zata Bada Data Kyauta


Katafaren kamfanin sadarwa ne na Najeriya, Globacom, watau Glo, yace ranar juma’a 11, ga watan Agusta, zai bada Data din waya ga masu amfani da layinsa na waya kyauta

Wanna ya kasance cika alkawarin da kamfanin yayi a kwankin baya cewa zai bada datakyauta.

Kamfanin yace kafin mutun ya cancanci wanna garabasa sai yayi amfani da 100MB na Data da yin kira na Naira 150 ko kuma kira na Naira 250tsakanin 4, ga wata zuwa 10, ga watan Agusta.

Kamfanin yace yana ta wanna yukurin ta yayi zai taimakawa mutane ta fuskar kasuwanci ko sada zumunta ko kuma akan batun ilimi.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG