Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Chelsea ta Samu Shiga Zagayen Quarter Final


Britain Soccer Premier League
Britain Soccer Premier League

Kungiyar kwallon kafar Chelsea, ta samu nasaran shiga, zagayen semi final, a gasar cin kofin lig din Turai, bayan da ta samu nasaran doke Southampton, uku da daya.

Idan za’a iya tunawa sau, uku ake fidda kungiyar ta Chelsea, a zagayen quarter final, amma a wannan karon Chelsea, ta tirje, sai da ta haye, zuwa semi final.

Nasaran da Chelsea, tayi yazo mata da sakamakon rauni da ‘yan wasanta biyu suka ji, Kurt Zouma da wasan baya da kuma Didier Drogba, da wasan gaba.

Southampton, dai ta fara kakar kwallon bana da armashi, amma daga baya, tayi ta sha kashi har da na baya-bayan nan da United, tayi mata ci daya mai banhaushi.

Liverpool, tayi tattaki ta sami Bournemouth, Tottenham kuwa ta karbi bakuncin Newcastle.

Chelsea - 1'00"
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:44 0:00

XS
SM
MD
LG