Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Alvaro Negredo zai Bugawa Valencia A karon Farko


Alvaro Negredo, dan wasan Valencia, ya samu shiga rukunin wadanda zasu buga wa Valencia, a wasansu da Elche,tun da ya ji rauni a kafar sa, kafin ya baro Manchester City.

Dan shekaru 29, dan wasan gaban, wanda kuma dan asalin kasar Spain, ne ya taimakawa Manchester City, lashe kofin primiya lik, a shekarar da ta wuce.

Valencia, dai ta karbo, Negredo, aro ne na shekara daya.Valencia, itace ta 4 a teburin lik din Spain.

A wani labarin kuma ‘yan sanda, Latvian, sun kama mutane 8, da ake zargi da yin sagon kasa wurin shirya wasa a gasar fidda gwani,na zakarun.UEFA.

please wait

No media source currently available

0:00 0:00:54 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG