Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wace Shawara Zaku Ba Matasa Maza Da Mata Domin Gujewa Ci Gaba Da Wannan Dabi'a Ta Shaye Shaye Bayan Kammala Azumi?


Yayin da ake ci gaba da azumin watan Ramadan, matasa da dama sun kauracewa shaye shaye domin mayar da hankali kan ibada, bayan an kammala kuma su cigaba da halayensu. Wacce shawara zaku ba irin wadannan matasa maza da mata domin dorewa da kuma gujewa ci gaba da wanna dabi'a?

Muna bukatar ra’ayoyin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG