Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TAMBAYA: Wadanne Shirye Shiryen Radio Suka Fi Burge Ku, Menene Dalili?


Kamar yadda aka tsayar da ranar 13, ga watan fabarairun kowace shekara a matsayin ranar Radiyo ta duniya, muna so mu ji ra'ayoyin ku akan irin tasiri da kuma shirye shiyen Radiyo da suka fi burge ku, da kuma dalilan haka

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG