Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jawabi Kan Auren Wata Kabila Daga Malam Aminu Sani Dambazau


Kamar yadda matasa suka bayyana ra’ayoyinsu akan aure daga wata kabila a matsayain abin shi’awa kuma, kuma wata hanya da suke ganin zata taimaka wajan kara hada kan kasa, dandalinvoa ya sami zantawa da masana domin jin ta bakinsu akan aure daga wata kabila.

Dr, Aminu Sani Dambazau, malami ne a bangaren zamantakewa da halayyar dana dam a jama’ar Bayero dake Kano, kuma yayi Karin bayani akan auren wata kabila, tare da yin fashin baki akan alfanu, da kuma ‘yan abubuwan da ba’a rasa ba.

Kamar yadda masu iya magana suka ce waka a bakin mai ita tafi dadi, ga cikakken bayaninsa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:16:42 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG