Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Fafata Wasan Sada Zumunci Tsakanin Kungiyar Matasa Ta PDP Social Media Da APC Social Media Jihar Gombe

Yayin da ake ci gaba da murnar cika shekaru ashirin da kafa jihar Gombe, kungiyoyin matasa karkashin jam'iyyun siyasa na PDP Social Media da APC Social Media, sun fafata wasan kwallon kafa inda kungiyar PDP Social Media ta lallasa takwarar ta da kwallaye biyu.

Yi Lodin Kari..

16x9 Image

Ibrahim Jarmai

Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG