Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Da Aka Buga Jiya Na Cin Kofin Zakarun Turai Champions league Na 2016/2017


Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta samu Nasara akan Basel da ci 2-0

Ludo Razgd tasha kashi a gidanta a hanun PSG da kwallaye 3-1

Besiktas tayi kunnen doki 1-1 da Dynamo kyiv

Napoli ta lallasa Benfica da ci 4-2

Borussia M'gladbach bata ji dadiba a hanun Barcelona daci 2-1 a gidanta

Celtic sun tashi 3-3 tsakaninta da Man City

Atletico Madrid ta ci Bayern Munich 1-0

Rostov sun yi 2-2 da PSV

Bayan kammala wasannin Gyadda jaddawalin rukunin yake

(A)

Maki

Arsenal - 4

PSG - 4

Basel - 1

L Razgd -1

(B)

Maki

Napoli. - 6

Basiktas - 2

Benfica - 1

Dynamo kyiv -1

(C)

Maki

Barcelona - 6

Man City. - 4

Celtic - 1

M'gladbach - 0

(D)

Maki

Atletico - 6

B Munich - 3

Rostov - 1

PSV - 1

(E)

Maki

Monaco - 4

Tottenham - 3

Leverkusesn - 2

CSKA - 1

(F)

Maki

Dortmund - 4

R Madrid - 4

Sporting - 3

Legia war - 0

(G)

Maki

Leicester - 6

Koebenhavn - 4

Forto - 1

Brugger - 0

(H)

Maki

Juventus - 4

Sevilla - 4

Lyon - 3

Dinamo - 0

Za'a cigaba da fafata wasannin ranar 18/10/2016.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:59 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG