Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Sakataren Harkokin Wajen Amurka John Kerry Najeriya


TAMBAYA: A ziyarar da sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry, zai kawo Najeriya ya shirya bada jawabi na musamman a birnin Sokoto, akan muhimmancin jajircewar al’umma da matakan da ake dauka don karya laggon amfani da addini don aikata ta’addanci, wanda yanzu Najeriya da sauran kasashen musulmi a duniya ke fuskanta. Shin ta yaya kuke ganin wannan ziyara zata shafi matasa?.

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG