Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sabon Titin Jirgin Kasa Daga Abuja Zuwa Kaduna, Matasa Da Tattalin Arziki!


TAMBAYA: Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon katafaren layin dogo wanda ya tashi daga birnin tarayya Abuja, zuwa jihar Kaduna, ta wacce hanya wannan layin dogo zai amfani matasan yankin da kuma tattalin arzikin arewacin Najeriya baki daya?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG