Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Falalar Azumi Da Lokutan Adu'a A Watan Azumi


Dr. Abdullahi Usman Limamin Masallacin Bin Affan
Dr. Abdullahi Usman Limamin Masallacin Bin Affan

A yau dandali ya samu tsarabar aduo'in da manzo Allah ya ke yi a lokacin watan Ramadan muka samu daga limamin masallacin juma'ar Usman Bin Affan da ke unguwar Gadon Kaya a Kanon Nijeriya.

Dr. Abdullah Usman, ya bayana falalar azumi da mahimman aduo’i, da yakamaci Musulmi masamman a azumi goma na karshe.

Yana mai bayyana lokutan na masamman da Allah ke barbar aduo’in kamar lokacin buda baki.

Yace adua’ar buda baki “ Ya Allah don kai nayi Azumi, kuma da arzikin ka nake yin buda baki ka gafartamani abinda na gabatar da abinda na jinkirta”.

Daga bisani ya bukaci matasa dasu kusanci Allah domin neman gafara da samun biya bukata.

Saurari sauti Dandalinvoa.com

XS
SM
MD
LG