Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zakkatul Fitr, Falalarta Da Yadda Ake Yin Ta


A wannan bayani na musamman kan Zakkatul Fitr da ake fitarwa a karshen azumi, Dandalin VOA ya tuntubi Dr. Adam Abubakar na Kolejin Shari'a ta Aminu Kano.

Malamin ya amsa wadannan tambayoyin kan Zakkatul Fitr

  • Menene Zakkatul Fitr?
  • Menene Muhimmancin Zakkatul Fitr?
  • Su wanene ke fitar da Zakkatul Fitr?
  • Su wanene za a ba Zkkatul Fitr?
  • Wasu dalilai yasa ake bayarwa har ga mutanen da ba Musulmi ba?
  • Wani lokaci ake fitarwa?
  • Ina hukumcin bayarwa a bayan sallar Eid?
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:24 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG