Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muhimmancin Daren Lailatul Qadr


Falasdinawa mata su na ibadar daren lailatul Qadr a Masallacin al-Haram al-Sharif, ko al-Aqsa a Birnin Qudus.
Falasdinawa mata su na ibadar daren lailatul Qadr a Masallacin al-Haram al-Sharif, ko al-Aqsa a Birnin Qudus.

Daren Lailatul Qadr, dare ne mai matukar muhimmanci ga dukkan Musulmi, daga kowane mazhabi. A wannan daren ne Musulmi suka yi imani da cewa Allahu Subhanahu Wa Ta'ala ya fara sauko da al-Qur'ani mai Tsarki ga Annabi Muhammad (saw).

Ga bayani daga bakin malam kan abubuwan da mutum ya kamata yayi a wannan daren da kuma lokutan da ya kamata a nemi wannan dare.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:37 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG