Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gidauniyar Almajira Ta Kira Taron Buda-Baki


Gidauniyar Almajirai ta Najeriya ta kira taron shan ruwa ko buda-baki, inda ta gayyato almajirai da nufin a hadu da sauran jama'a a yi buda baki a wannan wata mai tsarki na Ramadan.

Shugaban Gidauniyar Almajirai ta Najeriya, Alhaji Yusuf Hassan, yace su na gudanar da irin wannan taron shan ruwa kowace shekara, ya kuma yi bayanin dalilansu.

Haka kuma ya kara da bayanin irin ayyukan da wannan Gidauniya take gudanarwa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:56 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG